Forbes ta fitar da sunayen mutane 20 da sukafi kowa kudi a Afirka shekara ta 2019
- Forbes ta fitar da sunayen mutane 20 da sukafi kowa kudi a Afrika a shekara ta 2019
- Aliko Dangote shiya kara zuwa na farko a wanda yafi kowa kudi a nahiyar Afurika
- Duk da cewa idan aka hada da dukiyar Dangoten a shekarar data gabata ya fadi da biliyan 2 amma hakan bai hanashi zamowa na farko ba
Forbes ta fitar da sunayen mutane 20 wadanda sukafi kowa kudi a nahiyar Afurika a shekara ta 2019.
Binciken ya nuna cewa Aliko Dangote shiya kara maye kujerar sa wanda shine mutumin da yafi kowa tarin dukiya a shekara ta 2019.
Duk da cewa idan aka hada adadin dukiyar tasa da waccan shekarar ya da biliyan 2 amma hakan bai hanashi zamtowa na farko ba.
Dangote yana da tarin dukiya wanda adadin ta yakai dalar Amurka biliyan $10.3
Wanda ya biyo bayan shi shine Mike Adenuga wanda shima dan Najeriya ne inda yake da dala biliyan $9.2.
Ragowar kasashen Egypt da South Africa suna da mutane Biyar-biyar inda Najeriya take da Hudu,Morocco kuma tana da Biyu.
Ga yanda binciken ya rattabo sunayen masu kudin Afurika da kuma adadin kudin da suke dashi:
- Aliko Dangote $ 10.2b
- Mike Adenuga $ 9.2b
- Nicky Oppenheimer $7.3b
- Nassef Sawiris $ 6.3b
- Johann Rupert $5.3b
- Issad Rebrab $ 3.7b
- Naguib Sawiris $ 2.9b
- Koos Bekker $ 2.3b
- Isabel Dos Santos $2.3b
- Mohammed Mansour $2.3b
GA WANNAN: Hukuma tayi holin 'yan ta'adda bakwai a jihar tsakiyar Najeriya
- Strive Masiyiwa $2.3b
- Patrice Motsepe $2.3b
- Aziz Akhannouch $2.1b
- Mohammed Dewji $1.9b
- Othman Benjelloun $1.7b
- Abdulsamad Rabi'u $1.6b
- Yessen Mansour $1.5b
- Youssef Mansour $1.2b
- Folorunsho Alakija $1.1b
- Michiel Le Roux $1.1b
Shafin NAIJ.com Hausa ne ya koma LEGIT.ng Hausa
Latsa kuga sabuwar manhajar Legit.ng Hausa a wayarku ta salula: https://play.google.com/store/apps/details?id=ng.legit.hausa&hl=en
Shafukanmu na dandalin sada zumunta sune:
Facebook: https://facebook.com/legitnghausa
Twitter: https://twitter.com/legitnghausa
Tuntube mu a: labaranhausa@corp.legit.ng
Asali: Legit.ng
ncG1vNJzZmigkarAonrLnp6irF6jtHB9kWprbWxnYrOwvsGeqmaskWKzqsDAq2SdmV2owq%2Bt2J6lZqWlqa6vsYxrZ2ackWLAtrfAn6Bmo5%2Bsrm631J2gZpldlrOqvsqaZKyglaCus62MrZhmamBmhm%2B006aj